[Job] BBC Media Action na neman ma’aikata

[Job] BBC Media Action na neman ma’aikata

Gabatarwa:

BBC Media Action sashe ne da hukumar yada labarai ta kasar Birtaniya (British Broadcasting Corporation BBC) ke dashi wanda ke aiki hadin gwiwa da kananan kafafan yada labarai, da kungiyoyin sa kai, masu zaman kansu, ko kuma gwamnatoci domin cimma muradan cigaban al’umma.

BBC Media Action na aiki a kasashen duniya sama da guda 25.

A yanzu haka dai wannan sashe na neman aikata da suka kware wajen aikin Talabijin da Rediyo da kuma yanar gizo wato intanet (Online) da kuma wayar hannu.

Shiga nan domin karanta cikakken bayanin kan abubuwan da ake bukata.

Yadda zaka nema:

  1. Ga duk mai sha’awa sai ya hada ta kardunsa da suka hadar da jadawalin bayananka wato CV da kuma takardar neman aikin.
  2. Ka aika zuwa ga adirshin imel kamar haka: freelanceproducer@ng.bbcmediaaction.org
  3. Za’a rufe karba ranar Lahadi 26, ga watan Janairun shekara ta 2020 da muke ciki.

Allah ya bada sa’a amin.

Rubutuka masu alaka:

An sanya ranar fara rubuta jarrabawar Jamb 2020

Yadda Zaka Samu Maki 270+ A Jamb

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!