Abubuwan da yakamata ku sani game da jami’ar NOUN

Abubuwan da yakamata ku sani game da jami’ar NOUN

Kafin karanta wannan yana da kyau ka karanta rubutun da ya gabata.

Shiga nan Kun san jami’ar gwamnati da ake samun Admission ba tare da Jamb ba?

Yadda tsarin karatu a makarantar yake

Kamar yadda na fada a sama jami’a ce da ake karatu daga gida, to haka abin yake domin kuwa ba’a zuwa lakca, koma ana yin sa ne ta internet (online).

Assignment da Tests duka ana yinsu ne ta computer.

Haka kuma jarrabawar level 100 da ta level 200 duka ana yinsu ne a Computer, amma daga Level 300 zuwa sama jarrabawa ce zakaje ka rubutu kamar yadda ake yin sauran jarrabawa.

Sannan dalibi yana da damar yaje makarantar domin a koya masa yadda zai rika shiga yana yin karatun sa.

Me kake bukata domin shiga jami’ar NOUN?

Kana bukatar dukkan abinda ake bukata domin neman admission a jami’a, amma ita ba ta bukatar Jamb, ana bukatar Credit 5 gami da Lissafi wato Maths da harshen Turanci wato English.

Ta yaya zaka nemi Admission a jami’ar NOUN?

Shiga nan domin samun cikakken bayani

Nawa ne kudin makarantar da ake biya?

Shiga nan domin duba cikakken bayani

Rubutuka masu alaka:

 Shirin “Kwana Casa’in” na neman sabuwar jaruma

 Yadda Daliban Jami’ar Dan Fodio Sokoto Zasu Nemi Aikin Zabe (INEC) 2019

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!