Legal Kano ta fara sayar da form na NCE, Pre-NCE da Diploma

Home News Legal Kano ta fara sayar da form na NCE, Pre-NCE da Diploma
Legal Kano ta fara sayar da form na NCE, Pre-NCE da Diploma

Legal Kano ta fara sayar da form na NCE, Pre-NCE da Diploma

Kwalejin shari’a ta Mallam Aminu Kano wato Legal (Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies) tana sanar da daliban dake sha’awar karatun NCE, Pre-NCE da Diploma da Advance Diploma a makarantar cewa tuni aka riga aka fara siyar da form din shiga.

Ga duk mai bukata sai ya hanzarta makarantar domin siyan nasa.

Allah ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

An fara sayar da form din NCE, IJMB da Remedial na makarantar CAS Kano

Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019

Hukumar zabe ta sanar da sakamakon zaben SUG na Jami’ar Bayero

[Da dumi-duminsa] SUBEB ta dage jarrabawar masu neman aikin koyarwa da ta shirya gobe Laraba

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!