An fara sayar da form din NCE, IJMB da Remedial na makarantar CAS Kano

Home News An fara sayar da form din NCE, IJMB da Remedial na makarantar CAS Kano
An fara sayar da form din NCE, IJMB da Remedial na makarantar CAS Kano

Kwalejin ilimi da share fagen shiga jami’a ta Kano, wato College of Arts and Science and Remedial Studies Kano (CAS) tana sanar da al’umma cewa tuni ta fara sayar da form ga masu sha’awar fara karatu a makarantar na matakin NCE, da IJMB ko kuma Remedial.

Yadda Ake Siyan Foam din shine:

  1. Ka ziyarci shafin makarantar na internet wato http://www.kasceps.edu.ng
  2. Sai ka shiga Buy Application Form
  3. Sai ka shigar da bayanan ka, ciki harda lambar waya.
  4. Sai ka danna Submit zai yi fito maka da takardar biyan kudi wato Invoice dauke da RRR Code.
  5. Zaka iya biya ta Remita, ko kuma ta kowane banki dake kasar nan.
  6. Daga nan sai ka koma shafin makarantar domin karasa shigar da bayanan ka ta hanyar amfani da RRR Code din da ka biya kudi.

Mun samu sanarwa daga jami’ar hurda da jama’a ta makarantar Hafsat Ahmad Jingau.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019

Hukumar zabe ta sanar da sakamakon zaben SUG na Jami’ar Bayero

[Da dumi-duminsa] SUBEB ta dage jarrabawar masu neman aikin koyarwa da ta shirya gobe Laraba

Abinda Yakamata Mu Sani Bayan Rubuta JAMB 002

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!