Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019

Home Admission Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019
Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019

Jami’ar Maitama Sule ta fara sayar da form na IJMB 2019

 

Jami’ar Maitama Sule (North West) dake Kano, tana sanar da dalibai masu sha’awar karatun share fagen shiga jami’a a makarantar cewa tuni aka fara sayar da form, a bangarorin karatu kamar haka:

 1. Accounting Business
 2. Accounting Geography
 3. Accounting Sociology
 4. Accounting Economics, Additional Maths
 5. Accounting Economics, Government
 6. Accounting Economics, Sociology
 7. Accounting Geography Sociology
 8. Accounting Geography, Additional Maths
 9. Accounting Geography, Government
 10. Accounting Sociology, Government
 11. Arabic, Government, Islamic Studies
 12. Arabic, History, Islamic Studies
 13. Arabic, Government, Hausa
 14. Biology, Chemistry, Geography
 15. Biology, Chemistry, Additional Maths
 16. Biology, Physics, Chemistry
 17. Business, Economics, Additional Maths
 18. Business, Economics, Geography
 19. Business, Geography, Additional Maths
 20. Business, Geography, Government
 21. Business, Geography, Sociology
 22. Chemistry, Geography, Additional Maths
 23. Chemistry, Geography, Physics
 24. Chemistry, Physics, Additional Maths
 25. Economics, Geography, Government
 26. Economics, Government, Sociology
 27. Geography, Government, Sociology
 28. Geography, History, Sociology
 29. Geography, Physics, Additional Maths
 30. Government, IRS, Hausa
 31. Hausa, History, Literature
 32. Sociology, Arabic, Literature
 33. Sociology, Hausa, Literature.

 

Ba dolene sai dalibi yana da Maths ko English ba, Ana sayar da Form din akan kudi N6,000 kacal, ga mai sha’awa sai ya hanzartar zuwa sashen Institute of Continue Education (ICE) dake hawa na hudu a mazaunin jami’ar na Kofar Nassarawa a Kano.

 

Allah ya bada sa’a Amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!