Me Yakamata Kayi Bayan Post UTME ta Fito?

Home Post UTME Me Yakamata Kayi Bayan Post UTME ta Fito?
Me Yakamata Kayi Bayan Post UTME ta Fito?

Me Yakamata Kayi Bayan Post UTME ta Fito?

Arewa Students Orientation Forum.

«» Sakamakon Jarrabawar POST UTME Na BUK Yafito

«» Bayan POST UTME Result Yafito Me yakamata Kayi?

«» Shin sakamakon POST UTME Zai Bayyana Ma koma ta Wajen Samun Admission?

Jami’oin Dasuka Gudanar da Jarrabawar POST UTME Dinsu sunfara Sakin sakamakon Dalibai.

Jami’ar Bayero Dake Kano Tabi sahun Takwarorin ta, Dutsen Ma da Jami’ar Dutse ta jigawa,

Tun Da farko jami’oin Biyu sune Suka Fara Sakin sakamakon Jarrabawar Su ta POST UTME kafin daga bisani Jami’ar Bayero Ma ta saki sakamakon Daliban

a Yau litinin, Bayan Rubuta Jarrabawar a Ranar Asabar din data Gabata, Mafi Yawa Daga Cikin sakamakon Daliban Yafito a Yau, Dalibai Sama da dubu Goma Sha biyu ne Suka Zauna Rubuta Jarrabawar.

Fitowar Sakamakon Yasa Dalibai Tambayar Shin ko Makin da suka samu zai basu Damar Shiga Jami’ar Dasuka Nema?

Tabbas Bayan Kaci JAMB Ana Buqatar Kaci POST UTME na Makarantar da kake Nema ta Shirya, kafin ta baka Admission.

Maki Nawa Ake bukatar Naci a POST UTME?

Kamar Yanda kuka Sani Cewa JAMB tana Cire Cut off Marks Dinta Na ko wacce Shekarar Hakama Makarantun Suna Fitar Da A dadin Makin da suke Buqata a POST UTME Din, Abun Jira Mugani Yanzu Shine Jiran Bayyanar Mark Din da ko wacce Jami’ar take Buqata a POST UTME Din ta.

Bayan Fitowar Sakamakon Jarrabawar Me yakamata Dalibi Yayi?

Da zarar Kaga sakamakon Jarrabawar ka ta POST UTME Babu abunda Ya rage Maka Sai Jiran Hukuncin da Jami’ar da ka Nema Zata Yanke Kan makomar Admission Din ka, Zaka iya Bibiya Domin Sanin Cewa ko Zaka Samu Admission da adadin Makin da Kaci Da zaran Kasamu Amsar Cewa Makin Yayi qaranci Daga Hukumar Makarantar Sai kayi Qoqarin Chanja Makaranta, idan kuwa Kasamu Maki din Da’ake Bukata Babu Abunda Ya rage Maka Sai Jiran Admission.

Kada ku Manta Har Yanzu Dalibi yana da damar Chanja Wa zuwa Wata Makarantar.

©ASOF 2019 (08088119753)

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Karanta Yanzu] Dalilin Da Yasa Dalibi Zaici Jamb Amman Ya Rasa Samun Admission

An fara Sayar da Form na Makarantar Institute of Corporate Security and Intelligence Study

An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano

Tarihin jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil dake Kano (KUST Wudil)

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!