Aminu Saleh College of Education, Azare Bauchi State ta fitar da ranar Post UTME

Home Post UTME Aminu Saleh College of Education, Azare Bauchi State ta fitar da ranar Post UTME
Aminu Saleh College of Education, Azare Bauchi State ta fitar da ranar Post UTME

Aminu Saleh College of Education, Azare Bauchi State ta fitar da ranar Post UTME

 

AREWA STUDENTS ORIENTATION FORUM.

POST UTME ALERT

Aminu Saleh College of Education, Azare Bauchi State (Garin Masa/Waina)

POST UTME/DE ADMISSSION SCREENING

2019/2020 ACADEMIC SESSION

Makarantar Aminu Saleh College of Education, Azare Bauchi State wacce take affiliation da University of Maiduguri tana Sanar Da Daukacin Daliban Da suke Neman Admission a Tsarin Na affiliated da Jami’ar ta Maiduguri Cewa Zata Fara Exercise Screening Dinta kamar Haka:

Date: Monday 9th to Wednesday 11th September, 2019

Venue: Undergraduate Complex

Time: 8:00 am daily.

  1. Dukkan Daliban Dasuka Cike Direct Entry

Ana bukatar Su Samu aggregate Nine Points (09) a NCE/IJMB Dakuma Credit Ga Masu Diploma,

Yayinda Daliban Dasuka yi Jamb Kuma ake bukatar suci Mafi Karancin Maki 160.

©ASOF. 2019 (08088119753)

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Me Yakamata Kayi Bayan Post UTME ta Fito?

An Fara Sayar da Form na Karatun ICE a Jami’ar Maitama Sule dake Kano

An Kafe Sakamakon Jarrabawar TRCN Ga Daliban Legal Kano ‘Yan Maja

An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!