Cibiyar Ilimi ta Mafatihul Khair dake Kano Tana Neman Ma’aikata

Home Opportunities Cibiyar Ilimi ta Mafatihul Khair dake Kano Tana Neman Ma’aikata
Cibiyar Ilimi ta Mafatihul Khair dake Kano Tana Neman Ma’aikata

Cibiyar Ilimi ta Mafatihul Khair dake Kano Tana Neman Ma’aikata

Cibiyar Mafatihul Khair cibiyace dake gudanar da al’amuran ilimi da suka hada da dakin karatu da kuma makarantu, a yanzu haka wannan cibiya tana neman ma’aikata da suka hada da malaman makaranta da kuma jami’an gudanarwar makarata.

Ga wadanda yake da sha’awa sai ya aika da CV dinsa ta wannan email din mafatihulkhair@gmail.com. Ko kuma ya tuntubesu ta lambobin waya kamar haka 07044505070, 08035271234.

Ko ku ziyarci harabar cibiyar dake Lamba 69. SHY PLAZA Shopping Complex, Gadon Kaya, Kano.

 

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

An fara Sayar da Form na Makarantar Institute of Corporate Security and Intelligence Study

An Kafe Sakamakon Jarrabawar TRCN Ga Daliban Legal Kano ‘Yan Maja

Nayi Changing Course zuwa BUK amma rijistar Post-UTME din yaki yi, shin ko meye matsalar?

[Sanarwa] Za’a fara register Post UTME na Jami’ar FUD Dutse

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!