An Kafe Sakamakon Jarrabawar TRCN Ga Daliban Legal Kano ‘Yan Maja

Home Admission An Kafe Sakamakon Jarrabawar TRCN Ga Daliban Legal Kano ‘Yan Maja
An Kafe Sakamakon Jarrabawar TRCN Ga Daliban Legal Kano ‘Yan Maja

An Kafe Sakamakon Jarrabawar TRCN Ga Daliban Legal Kano ‘Yan Maja

Hukumar kwalejin shari’a ta Malam Aminu Kano wato Legal tana sanar da dalibanta ‘yan maja wadanda suka rubuta jarabawar TRCN cewa an kafe sakamakon jarrabawar, don haka wanda yaci ya hanzarta zuwa ya biya kudin Certificate da License, wadanda kuma basu ci ba, su sama Desk Officer wato Malam Musa Datti Kurawa domin Karin bayani.

Mun samu sanarwa daga Ali Tamasi Mu’az amadadin rijistra.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano

Nayi Changing Course zuwa BUK amma rijistar Post-UTME din yaki yi, shin ko meye matsalar?

[Sanarwa] Za’a fara register Post UTME na Jami’ar FUD Dutse

Za’a fara Register Post UTME a Federal University Dutsinma (FUDK)

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!