An fara Sayar da Form na Makarantar Institute of Corporate Security and Intelligence Study

Home News An fara Sayar da Form na Makarantar Institute of Corporate Security and Intelligence Study
An fara Sayar da Form na Makarantar Institute of Corporate Security and Intelligence Study

An fara Sayar da Form na Makarantar Institute of Corporate Security and Intelligence Study

Makarantar Institute of Corporate Security and Intelligence Study da hadin gwiwa da jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria na sanar da jama’a cewa tuni suka fara sayar da form na darusan da sukeyi na Diploma da Certificate, tsarin Full Time da kuma Part Time wadanda suka hada da, Post Graduate Diploma in Education, Mass Communication, Law, Computer Science Education da kuma Public Administration, akwai kuma bangaren kwarewa a fannin tsaro Security Management and Technology da sauransu.

 

Hukumar NBTE ta amince da Diploma a matsayin ta kasa, Kuma jami’ar ABU Zaria ce ke bada shaidar wannan karatun.

 

Zaku iya samun form din a harabar makarantar dake Sani Abacha Youth Centre dake titin Sabon Titi a Kano, domin Karin bayani sai ku tuntubi lambar waya kamar haka 08037015524.

Mun samu sanarwa daga Umma Sulaiman Sagagi.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

An Kafe Sakamakon Jarrabawar TRCN Ga Daliban Legal Kano ‘Yan Maja

An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano

Kungiyar tallafawa daliban Arewa tana neman wadanda zasu bata gudummuwa

BUK Zata Fara Screening ga Masu D.E

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!