An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano

Home Admission An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano
An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano

An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano

SashEn kula da tsarin karatun Outreach na kwalejin koyon dabarun aikin gona ta Audu Bako dake Danbatta wanda akeyi a duk karshen mako a birnin Kano don saukakawa ma’aikata ‘yan kasuwa da sauran jama’a masu sha’awar karamar DIPLOMA da babba wato ND da HND a bangarorin aikin noma daban-daban cewa tuni aka fara sayar da form don daukar daliban bana.

 

Ga masu bukata sai suyi maza su hanzarta shafin makarantar na internet wato WWW.ABCOAD.EDU.NG  akan N4,500 ko ku ziyarci makarantar dake Danbatta domin Karin bayani.

Mun samu sanarwa daga Junaidu Tijjani Muhammad amadadin rijistra.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Nayi Changing Course zuwa BUK amma rijistar Post-UTME din yaki yi, shin ko meye matsalar?

Kungiyar tallafawa daliban Arewa tana neman wadanda zasu bata gudummuwa

Tarihin jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil dake Kano (KUST Wudil)

[Sanarwa] Za’a fara register Post UTME na Jami’ar FUD Dutse

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!