An Fara Sayar da Form na Karatun ICE a Jami’ar Maitama Sule dake Kano

Home Admission An Fara Sayar da Form na Karatun ICE a Jami’ar Maitama Sule dake Kano
An Fara Sayar da Form na Karatun ICE a Jami’ar Maitama Sule dake Kano

An Fara Sayar da Form na Karatun ICE a Jami’ar Maitama Sule dake Kano

 

Sashen karatu na Institute of Continue Education (ICE) na jami’ar Yusuf Maitama Sule dake nan Kano tana sanar da jama’a cewa tuni aka fara sayar da Form na darussan da wannan bangare keyi wadanda suka hada da:

 1. Professional Diploma in Entreprenureship Development
 2. Proffessional Diploma in Development Journalism
 3. Professional Diploma in Film and Television Production
 4. Professional Diploma in Computer and Information Technology
 5. Professional Diploma in Geographic Information System and Remote Sensing.
 6. Professional Certificate in Library Assistant Course.

YADDA AKE SIYAN FORM:

 1. Ga masu sha’awar siyan form sai su ziyarci shafin makaranta wato WWW.NWU.EDU.NG
 2. Daga nan sai ka shiga “MY ICE” sai ka saka email dink aka fitar da
 3. Sai kaje bankin GT Bank.
 4. ka biya kudin N3,850 zuwa ga Account kamar haka:
  • Lambar Account: 0220744417
  • Sunan Account: Institute of Countinuing Education
 5. Daga nan sai kaje harabar jami’ar dake Gidan Ado Bayero a Kofar Nassarawa (Northwest), kan bene hawa na biyu (2nd Floor) ka nemi bangaren ICE ka kai copy din Invoice din da kuam Teller din bankin.
 6. Domin Karin bayani sai ka tuntubi lambar waya kamar haka
 7. Za’a rufe sayar da form din a ranar 31 August 2019.

Allah ya bada sa’a.

Mun samu sanarwa daga Dr. Nasiru Ibrahim Dantiye shugaban sashen karatun ICE.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Cibiyar Ilimi ta Mafatihul Khair dake Kano Tana Neman Ma’aikata

An fara Sayar da Form na Makarantar Institute of Corporate Security and Intelligence Study

An Kafe Sakamakon Jarrabawar TRCN Ga Daliban Legal Kano ‘Yan Maja

An Fara Sayar da Form na Karatun OUTREACH na Kwalejin Audu Bako dake Kano

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!