[Sanarwa] Za’a fara register Post UTME na Jami’ar FUD Dutse

Home Admission [Sanarwa] Za’a fara register Post UTME na Jami’ar FUD Dutse
[Sanarwa] Za’a fara register Post UTME na Jami’ar FUD Dutse

[Sanarwa] Za’a fara register Post UTME na Jami’ar FUD Dutse

AREWA STUDENTS AND ORIENTATION FORUM 🎓

 • Post UTME Alert!
 • 2019/2020 Academic Session
 • Federal University Dutse (FUD)
 • 13th July, 2019

Jamiar Tarayya Dake Cikin Garin Dutse na Jihar Jigawa Ta Fitar Da Adadin Makin Da Take so Domin Shiga Makarantar Inda Ta sanya 160 a Matsayin Cut off mark nata,

Sannan Ta Sanya Departmental Cut Off marks Kamar Yadda Ta sabayi Duk Shekara.

Sannan Tana Sanarda Daliban Wadanda Suka Sanyata a first choice Cewa Zasu fara Siyar Da Form Din A Online Akan Kudi Naira N2000, (Post UTME Da D.E Online Screening) Sannan Zasu Fara Ne A Ranar Talata 16th Of July 2019 Zasu Rufe Ranar 1st August, 2019.

Sannan Sunce Masu Result A Hannu Su Tabbatar Sun Dora Result dinsu Na O level ko Kuma A Level Na Masu D.E

29th July, 2019 – 3rd August, 2019 ne zaayi Post UTME din.

Ga Departmental Cut Off marks Din Kamar Haka;

 • Accounting 160
 • Agriculture 160
 • Biochemistry 185
 • Biotechnology 180
 • Chemistry 160
 • Computer Science 180
 • Criminology And Security Studies 170
 • Economics 170
 • English Language 180
 • Environmental 160 •Management And Toxicology 160
 • Human Anatomy 170
 • Human Physiology 160
 • Mathematics 160
 • Medicine and Surgery 210
 • Microbiology 180
 • Physics 160
 • Political Science 175

Wannan Departmental Shine Cut Off Marks Na Federal University Dutse.

By: Abdulkadir Anas Malumfashi.

ASOF-2019 (08088119753)

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Tarihin jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil dake Kano (KUST Wudil)

Za’a fara Register Post UTME a Federal University Dutsinma (FUDK)

Za’a fara Register Post UTME a Kaduna State University (KASU)

An fara online Screening ga daliban dake neman admission a Taraba State University (TASU)

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!