Kungiyar tallafawa daliban Arewa tana neman wadanda zasu bata gudummuwa

Home Opportunities Kungiyar tallafawa daliban Arewa tana neman wadanda zasu bata gudummuwa
Kungiyar tallafawa daliban Arewa tana neman wadanda zasu bata gudummuwa

Kungiyar tallafawa daliban Arewa tana neman wadanda zasu bata gudummuwa

AREWA STUDENTS ORIENTATION FORUM

ASOF. QUALITY ASSURANCE COMMITEE

2018/2019.

SANARWA!!!

a Kokarin K’ungiyar ASOF. Na Fadada Ayyukan ta a Kowanne Lungu da Sako tana Sanar da Dukkan, Membobin ta Da Kowa Kowa Cewa tana bukatar Wanda zasu Taimaka a Wasu Ayyukan da K’ungiyar Take yi Musamman Samar da Bayanai a Makarantun Dasuke, K’ungiyar tana Bukatar Daliban Dasuke Sha’awar suma Su bada Gudun Mawar Su, Wajen Gudanar da Ayyukan ta.

K’ungiyar ASOF. Karkashin

ASOF. QUALITY ASSURANCE COMMITEE

Sun Tattauna tare da Neman Fadada Ayyukan K’ungiyar Dakuma Sauqaqa Ayyukan.

Wacce irin Gudun Mawa Ake Buqata?

ASOF. Tana Bukatar duk wani Dalibi Dazai Bada Gudun Mawar Sa ta Hanyar Samar Mata da Cukakkakun Bayanan Dazasu Amfani Dalibai, a Cikin Kowacce Makarantar da Dalibin Yake, Sannan ASOF. Tana Bukatar Dalibai Musamman Wanda Suka kware a Rubuce Rubucen Dayasha fi ilimi da Al’amuran yau da Kullum.

Karku Manta Dukkan Jagororin K’ungiyar Suma Dalibai ne Kamar ku Dan Haka kuma Zaku Iya Bada Gudun Mawar ku Kofar Mu a Bude Take.

Ga duk Wanda Yake Sha’awar Bada Tasa Gudun Mawar Ya Tuntubi Secretary General Kai Tsaye ta Wannan Hanyoyin:

«»1. Arewastf@gmail.com

«»2. 08088119753 Call Only

«»3. 08038485677 Whatsapp.

Kuzo Muhadu wajen Bawa A’lummar Mu Gudun Mawar Mu Domin Cigaban ilimin Mu.

Arewa Students Orientation Forum.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Sanarwa] Za’a fara register Post UTME na Jami’ar FUD Dutse

Tarihin jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil dake Kano (KUST Wudil)

Za’a fara Register Post UTME a Federal University Dutsinma (FUDK)

Za’a fara Register Post UTME a Kaduna State University (KASU)

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!