Za’a fara Register Post UTME a Kaduna State University (KASU)

Home Admission Za’a fara Register Post UTME a Kaduna State University (KASU)
Za’a fara Register Post UTME a Kaduna State University (KASU)

Za’a fara Register Post UTME a Kaduna State University (KASU)

Post UTME Alert! @ASOF.

Jami’ar Yan Boko a Garin Yan Boko. (Kasu)

Kaduna State University ta Amince Da Mafi Karancin Maki 170 Ga Dukkan Daliban Dasuka Nemi Makarantar a Zabin Farko (First Choice) Hukumar Makarantar Kaduna State University (Kasu)

Tabayyana Jadawalin Maki din Kamar Haka:

»Art-170

»Agriculture-170

»Environmental

»Sciences-170

»Management Sciences – 170

»Social Sciences-170

»Science-170

»Medicine – 200

»Pharmaceutical Sciences- 200.

Hukumar Makarantar Ta bayyana Cewa Nan bada Jimawa ba zata bayyana Ranar Fara Rajistar POST UTME Din.

-ASOF 2019

(08088119753)

RUBUTUKA MASU ALAKA:

An fara online Screening ga daliban dake neman admission a Taraba State University (TASU)

[Jamb] Kayi register D.E dinka a Waiting Result gashi kuma an fara Online Screening, ina mafita?

Cutt of Marks na Sule Lamido University Kafin Hausa

Ma’anar Change of institution, Data Correction, Post UTME, Departmental Screening, da Exercise

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!