Za’a fara Register Post UTME a Federal University Dutsinma (FUDK)

Home Admission Za’a fara Register Post UTME a Federal University Dutsinma (FUDK)
Za’a fara Register Post UTME a Federal University Dutsinma (FUDK)

Za’a fara Register Post UTME a Federal University Dutsinma (FUDK)

 

POST UTME ALERT!

@ASOF.

FEDERAL UNIVERSITY DUTSINMA, KATSINA STATE

Hukumar Gudanarwa Ta Jami’ar Gwamnatin Tarayya Da Ke Katsina (Dutsen Ma) Na Sanar Da Daliban Da Suka Nemi Wannan Jami’ar A Zabinsu Na Farko (First Choice) Kuma Su Kaci Maki 160 Zuwa Sama, Da Kuma Wadan Da Suka Nemi Makarantar Kai Tsaye (Direct Entry) Cewa Zata Fara Rijistar Jarabawar Post- UTME Ranar Litinin 15th July, Zuwa Ranar Lahadi 4th August, 2019 Akan Kudi Naira 2,000.00, Ga Duk Dalibin Da Yayi Wannan Rijista Zaiga Rana Da Kuma Lokacin Da Zai Rubuta Jarabawar Ajikin Slip Dinsa.

By: Abubakar Musa Abdullahi (Alhaji)

-ASOF. 2019

(08088119753)

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Za’a fara Register Post UTME a Kaduna State University (KASU)

An fara online Screening ga daliban dake neman admission a Taraba State University (TASU)

[Jamb] Kayi register D.E dinka a Waiting Result gashi kuma an fara Online Screening, ina mafita?

BUK Zata Fara Screening ga Masu D.E

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!