An fara online Screening ga daliban dake neman admission a Taraba State University (TASU)

Home Admission An fara online Screening ga daliban dake neman admission a Taraba State University (TASU)
An fara online Screening ga daliban dake neman admission a Taraba State University (TASU)
  • Post-UTME Alert !
  • Taraba State University (TASU)
  • 2019/2020 Academic Session

06/07/2019

Hukumar gudanarwa ta Jami’ar Jihar Taraban dake Nigeria (TASU) tana sanar da daukacin daliban da suka saka jami’ar a zabin su na farko, da kuma wadanda suka nemi gurbin karatun ta Direct Entry (DE) da suje suyi rajistar Screening Exercise online. Daliban da suke da damar yin rajistar sune wadanda sukaci maki 160 zuwa Sama a Jamb din su.

A wata takarda da hukumar ta fitar mai dauke da sa hannun rajistara na Jami’ar Dr. Joseph M. Lucas an bayyana cewa za’a rufe yin rajistar ne a ranar 31 ga watan August (31st August, 2019)

Dan haka kowanne dalibi yayi kokarin yin rajistar kafin lokacin rufewa, Sannan dalibi zai biya kudin Screening Exercise din  Naira dubu biyu (N2000).

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Jamb] Kayi register D.E dinka a Waiting Result gashi kuma an fara Online Screening, ina mafita?

Cutt of Marks na Sule Lamido University Kafin Hausa

Ma’anar Change of institution, Data Correction, Post UTME, Departmental Screening, da Exercise

Na cika sharudan da makaranta ke bukata, amma banga sunana a admission list ba?

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!