Ma’anar Change of institution, Data Correction, Post UTME, Departmental Screening, da Exercise

Home Admission Ma’anar Change of institution, Data Correction, Post UTME, Departmental Screening, da Exercise
Ma’anar Change of institution, Data Correction, Post UTME, Departmental Screening, da Exercise

Ma’anar Change of institution, Data Correction, Post UTME, Departmental Screening, da Exercise

ASOF. QUALITY ASSURANCE COMMITEE

(2019/2020 ADMISSION)

«» Change of institution

«» Data Correction (Gender, date of birth, Name Etc.)

«» POST UTME

«» ONLINE Screening

«» Exercise

«» Departmental Screening

»Change of Course institution Abune da yake Buqatar Dalibi Yayi shi Akan Lokaci Domin Makarantar Da zaka Koma tana bada Damar yin Rajistar POST UTME Dinta ta Hanyar yin Updated yanda Zaka Ga sunan ka a Portal din Makarantar Rashin Yin Canjin Dawuri zai baka wata Matsala ta Daban.

»Data Correction Ya hada da gyaran Suna, gender, da shekarun Haihuwa ko Gari da Jiha Wannan Ma Abune Dayake buqatar Dalibi Ya Tabbata yayi Dawuri Domin Kaucewa dukkan wata Matsala da ka Iya tasowa Rashin yi dawuri zai Iya Sawa kasamu Matsala.

» POST UTME/EXERCISE SCREENING/ONLINE SCREENING.

Wannan Duka Abu Daya ne yadan ganta da Makarantar da Kake Nema Wata Makarantar tana buqatar kayi Rajistar POST UTME   Wanda Shine Online screening Bayan Nan Kuma

Zata Shirya Maka wata Jarrabawa kaje kayi Wanda a Slip Dinka Zakaga Rana, Waje da Lokaci. Kamar irin Su BUK, FUD, FUDMA da Abu. Dss.

Yayin Da Wata Makarantar zata ce Maka kaje kayi Online Screening ko Exercise Wanda Shine POST UTME Din Sannan daga Bisani Ba zata Neme ka ba Dan yin wata Jarrabawar Sai de kawai kayi Jiran Admission. Kamar Unimaid, Dss.

Yayin Da Wata Makarantar Kuma Bayan kayi Online Screening ko Exercise ko POST UTME Rajista, Zakaje kayi departmental Screening, kowanne Dalibi zai je Makarantar Kuma department din Dayake Nema Domin a Tantance shi kafin daga Bisani yayi Jiran Admission. Kamar Yobe State University Dss.

Wata Makarantar Ma Sam Sam Bata bukatar kayi Wata Rajistar POST UTME inde Kaneme ta a Zabin Farko/First Choice, kamar Danfodio University.

Yakamata Kowanne Dalibi yasan tsarin da Makarantar sa take bi, Kuma ya Tabbata yabi wannan tsarin Dai Dai.

Kusani Cewa tsarin Makaranta Yana Iya Canjawa daga Shekara zuwa Shekara.

ASOF. QUALITY ASSURANCE tana Baku Shawara kada Kuyi Rajistar ku awajen Wanda basu San Kan abun ba.

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Na cika sharudan da makaranta ke bukata, amma banga sunana a admission list ba?

[Jamb] Meyasa Nafadi Jarrabawar JAMB? 004

[Karanta Yanzu] Menene Ban-bancin UTME, JAMB, da Post UTME?

BUK ta fitar da Cut off Marks ko akwai bukatar ka canja course din da ka nema?

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!