Cutt of Marks na Sule Lamido University Kafin Hausa

Home Admission Cutt of Marks na Sule Lamido University Kafin Hausa
Cutt of Marks na Sule Lamido University Kafin Hausa

Cutt of Marks na Sule Lamido University Kafin Hausa

  • Post-UTME Alert!
  • 2019/2020 Academic Session
  • Sule Lamido University, Kafin Hausa
  • 01/07/2019

Hukumar Gudanarwa ta jami’ar Jihar jigawan Nigeria mai suna Sule Lamido University, Kafin Hausa itama ba’a barta a baya ba wajen kokarin ganin sun fitar da Institutional cut off mark din su Dan tafiyar da Academic Calendar din su na 2019/2020 bisa tsari.

A wata Sanarwa da hukumar Jami’ar ta fitar sun bayyana cut off point din nasu ne mataki-mataki, gasu kamar haka:-

1• Education

(a) B.A. (Ed.) English, Suna Neman maki 170

(b) B.Sc. (Ed.) Biology, Suna Neman maki 170

(c) B.Sc. (Ed.) Chemistry, Suna Neman Maki 160

(d) B.Sc. (Ed.) Mathematics, Suna Neman Maki 160

(e) B.Sc. (Ed.) Physics, Suna Neman Maki 160

2• History and International Studies

(a) B.A. History, Suna Neman Maki 160

3• Islamic Studies

(a) B.A. Islamic Studies, Suna Neman Maki 180

4• Languages

(a) B.A. Arabic Suna Neman Maki 180

 

(b) B.A. English Suna Neman Maki 170

(c) B.A. Hausa Suna Neman Maki 170

5• Biological Sciences (a) B.Sc. Biology Suna Neman Maki 170

(b) B.Sc. Chemistry Suna Neman Maki 160

(c) B.Sc. Computer Science Suna Neman Maki 160

(d) B.Sc. Mathematics Suna Neman Maki 160

(e) B.Sc. Physics Suna Neman Maki 160

Don haka sai ka duba ka gani idan Kanada maki da suke bukata to Shikenan, idan kuma baka dashi to sai kayi kokarin ganin kayi Change of Course and Institution.

Domin Neman Karin Bayani, kk Shawarwari Sai ku tuntubi Kungiyar Kai tsaye a akwatin sakon ta na kar ta kwana

Arewastf@gmail.com

Ko kuma ta lambar wayar su kamar Haka: – 08033389750, 08038485677

Allah ya bada Sa’a.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!