BUK Zata Fara Screening ga Masu D.E

Home News BUK Zata Fara Screening ga Masu D.E
BUK Zata Fara Screening ga Masu D.E

BUK Zata Fara Screening ga Masu D.E

AREWA STUDENTS AND ORIENTATION FORUM🎓

QUALITY ASSURANCE (03rd July, 2019)

 

Jami’ar Bayero University Dake Kano tana Sanar Da Wadanda Suka cike ta a D.E Direct Entry Kuma a First Choice Cewa Su Gaggauta Yin Online Screening Da za’a Fara Daga Ranar Litinin 8 ga wannan Watan Zuwa Ranar 30 Ga watan August.

Hanyoyi/Matakan Da Akebi Wajen Cike Online Screening.

  1. Kayi Login ta Hanyar Saka D.E Reg. No Naka Da State Of Origin Da Gender.
  2. Bayan Kayi Login Saika Dora hotonka Passport 🛃 Wanda Bai Wuce Wata Uku ba Kuma wanda Nauyinsa Bai wuce 32kb ba.
  3. Zakaga wani Form sai Ka cike Profile Dinka
  4. Kadora Bayananka Na Gaskiya Saboda Idan Kayi karya ba zasu baka Admission ba Saboda Haka Kadora O level result dinka, zaka iya Dora Guda biyu.
  5. Kadora A Level Result Dinka kuma Result Daya Akeso Kadora.
  6. Zaka biya Naira N2000 ta Banki Tan Hanyar Amfanin Da RRR code na Buk.

Domin Karin Bayani Ka tuntubi Comr. Ismail 080-38485677.

A shawarce Kada Kayi da Kanka Kaje Kanemi Cafe Mai kyau A cike Maka Komi.

Arewa Students Orientation Forum.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Ma’anar Change of institution, Data Correction, Post UTME, Departmental Screening, da Exercise

Na cika sharudan da makaranta ke bukata, amma banga sunana a admission list ba?

[Ka duba yanzu] Cut off Marks na jami’ar aikin soja dake garin Biu

Dole dalibi ya mallaki katin dan kasa kafin samun damar yin Jamb a shekara mai zuwa

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!