[Ka duba yanzu] Cut off Marks na jami’ar aikin soja dake garin Biu

Home News [Ka duba yanzu] Cut off Marks na jami’ar aikin soja dake garin Biu
[Ka duba yanzu] Cut off Marks na jami’ar aikin soja dake garin Biu

[Ka duba yanzu] Cut off Marks na jami’ar aikin soja dake garin Biu

AREWA STUDENTS AND ORIENTATION FORUM🎓

 

Assalamu Alaikum warahmatullah

Nigerian Army University wacce take cikin Garin Biu a na jihar Borno ta fitar da cut off marks dinta Na Wannan Shekarar Inda Ta sanya 160 Da 170 a Matsayin cut off marks dinta.

 

Ga wadanda Suke Sha’awar wannan Makarantar zasu iya sayen Form din Post UTME na Makarantar Kafin su kulle.

Nigerian Army University Biu Tanada Faculty Guda Biyar Sannan Tanada Departments Guda 38.

 1. ACCOUNTING 160
 2. ARABIC STUDIES 160
 3. BIOLOGY 160
 4. BUILDING 160
 5. CHEMISTRY 160
 6. CIVIL ENGINEERING 170
 7. COMPUTER SCIENCE 170
 8. CRIMINOLOGY AND SECURITY STUDIES 170
 9. CYBER SECURITY 170
 10. ECONOMICS 160
 11. ELECTRICAL/ELECTRONICS ENGINEERING 170
 12. ELECTRONICS 170
 13. ENGLISH LANGUAGE 160
 14. ENVIRONMENTAL MANAGEMENT 160
 15. ESTATE MANAGEMENT 160
 16. FRENCH 160
 17. GEOGRAPHY 160
 18. HAUSA 160
 19. IGBO 160
 20. INFORMATION SYSTEMS 170
 21. INFORMATION TECHNOLOGY 170
 22. INTERNATIONAL RELATIONS 160
 23. MANAGEMENT 160
 24. MATHEMATICS 160
 25. MECHANICAL ENGINEERING 160
 26. METALLURGICAL AND MATERIAL ENGINEERING 160
 27. MILITARY HISTORY 160
 28. PEACE STUDIES AND CONFLICT RESOLUTION 160
 29. PHYSICS 160
 30. POLITICAL SCIENCE 160
 31. PSYCHOLOGY 160
 32. SOCIOLOGY 160
 33. SOFTWARE ENGINEERING 170
 34. STRUCTURAL ENGINEERING 170
 35. SURVEYING AND GEOINFORMATICS 160
 36. TRANSPORT AND LOGISTICS MANAGEMENT 160
 37. URBAN AND REGIONAL PLANNING 160
 38. YORUBA 160

Allah Ya bada saa

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Dole dalibi ya mallaki katin dan kasa kafin samun damar yin Jamb a shekara mai zuwa

BUK ta fitar da Cut off Marks ko akwai bukatar ka canja course din da ka nema?

BUK ta fitar da Cut off Marks ko akwai bukatar ka canja course din da ka nema?

Tallafin karatu ga daliban jihar Yobe masu 5 Credits

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!