Tallafin karatu ga daliban jihar Yobe masu 5 Credits

Home Scholarships Tallafin karatu ga daliban jihar Yobe masu 5 Credits
Tallafin karatu ga daliban jihar Yobe masu 5 Credits

Tallafin karatu ga daliban jihar Yobe masu 5 Credits

AREWA STUDENTS AND ORIENTATION FORUM

YOBE STATE SCHORLASHIP Board na sanar dukkan Dalibai Yan Jihar YOBE, Wanda Suke da 5 Credits Cewa zasu Iya cika SCHORLASHIP FORM na zuwa Kasashen Ketare Domin yin karatun Degree, master da PHD

Daliban zasu sayi FORM din ne a Ofishin Hukumar Dake Damaturu daga 20th June zuwa 26.

Mun samu sanarwa daga Comrd. Habu Adamu Yobe /BORNO Chairman.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[School News] An fara sayar da form na School of basic Remedial Studies Funtua (ABU Zaria)

An Fara Sayar da Form Din Shiga Makarantar Shehu Sule College of Nursing and Midwifery Damaturu

An fara sayar da form na International University of Languages (iUOL)

CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!