[School News] An fara sayar da form na School of basic Remedial Studies Funtua (ABU Zaria)

Home Admission [School News] An fara sayar da form na School of basic Remedial Studies Funtua (ABU Zaria)
[School News] An fara sayar da form na School of basic Remedial Studies Funtua (ABU Zaria)

[School News] An fara sayar da form na School of basic Remedial Studies Funtua (ABU Zaria)

AREWA STUDENTS AND ORIENTATION FORUM🎓

 

18th June, 2019.

 

Assalamu Alaikum warahmatullah.

Barkan Mu Da sake Saduwa Acikin Wannan Lokaci A madadin Asof Ina mika Sakon Godiya Agareku a bisa Addu’oi da fatan Alkhairi Da kuma bibiyarmu Da kuke yi.

Kamar Yadda na Alkawarta maku cewa Duk Ranar Da SBRS suka Fara siyar da form zan Sanar Daku To Alhamdulillah,

School of basic Remedial studies Funtua, Mallakin Ahmadu Bello University Zaria Zata Fara Siyar da Form Dinta Idan Allah Ya Kaimu Gobe Laraba 19th June 2019 Insha Allah.

Ga Wanda Yake Bukata zaije Banki ya sayi E- Transaction pin akan Kudi Naira N5000 sannan zae biya Naira N200 bank charges 💴

Za’a Iya Samun E- Transaction Pin a kowanne Banki dake fadin kasarnan kokuma ABU micro finance Bank.

Zakaje Cafe Acike Maka Form Online Kadora hoto Da sauran bayanka Sannan sae ayi maka Printing din Form din,

A shawarce kasanya ayimaka Printing dinshi sau 2 ba daya ba.

Sannan Hoton Passport dinka ya kasance Baki kokuma jan Background (BLACK OR RED BACKGROUND)

Daganan Sae kayi Printing din Pre Entrance Exam Card Wanda ke sauke da rana da lokachin da zakayi jarabawar.

Kuma Jarabawar Zakayitane a Funtua Dake Jihar Katsina.

SBRS ta kasance Mallakin ABU Zaria Makaranta ce Da akeyin Remedial Da kuma IJMB a ciki Domin Damar Samun Admission a ABU.

Zanyi rubutu Na gaba ne Abisa irin Tambayoyin Da kukayi Mana, Saboda Haka Indae Kanada Tambaya Kayita Ko wacce Iri ce Akan SBRS Insha Allah zan Amsa Maka A Posting Nagaba.

Naku Abdulkadir Anas Malumfashi (07035764366).

RUBUTUKA MASU ALAKA:

An Fara Sayar da Form Din Shiga Makarantar Shehu Sule College of Nursing and Midwifery Damaturu

An fara sayar da form na International University of Languages (iUOL)

[Opportunity] Kuyi register taron bada horo kan kirkirar shafukan internet a Kano

[Update] Sanarwa ga wadanda suke nemi aki da Vision FM Kaduna

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!