[Opportunity] Kuyi register taron bada horo kan kirkirar shafukan internet a Kano

Home Opportunities [Opportunity] Kuyi register taron bada horo kan kirkirar shafukan internet a Kano
[Opportunity] Kuyi register taron bada horo kan kirkirar shafukan internet a Kano

Kuyi register taron bada horo kan kirkirar shafukan internet a Kano

 

Trainblazer Community ta shirya wani taron horaswa na musamman kan kirkira shafukan internet wato website ga mutane 30 kacal, ga duk wanda yake mafarkin zama mai kirkirar web ko yake da sha’awa to ga dama ta samu, za’a gabatar da wannan taron kamar haka:

Rana: 28-29-06-2019

Lokaci: 9 na safe.

Wuri: Blue Sapphire Hub, No. 153 ABH Sharada, tsallaken sakatariyar hukumar hisbah.

SHIGA NAN DOMIN YIN REGISTER

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Update] Sanarwa ga wadanda suke nemi aki da Vision FM Kaduna

CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya

[Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020

[Vacancy] Hukumar WAEC na neman ma’aikata 2019

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!