An fara sayar da form na International University of Languages (iUOL)

Home Universities An fara sayar da form na International University of Languages (iUOL)
An fara sayar da form na International University of Languages (iUOL)

An fara sayar da form na International University of Languages (iUOL)

 

Jami’ar kasa da kasa ta International University of Languages tana sanar da dalibai cewa tuni aka fara sayar da form na darusan da take gabatarwa ga wadanda keda sha’awa.

 

Karatu a jami’ar babu bukatar sai kana da Jamb sannan zaka iya yin karatunka daga gida, sannan ana yin karatunne da harshen mutum, Bahaushe da Hausa, Bayerabe da Yarbanci, akwai tarin garabasa sosai a karatun makaranta musamman wajen saukakawa dalibai.

 

Ga wasu daga darusan da makarantar keyi.

S/N PROGRAM LEVEL SEMESTER FEES
  Diploma in Islamic Theology Semester 4 N5,050
  Diploma in Islamic Theology Semester 3 N5,250
  Diploma in Islamic Theology Semester 2 N5,550
  Diploma in Islamic Theology Semester 1 (New Student) N5,850
S/N PROGRAM LEVEL SEMESTER FEES
  Diploma in Social Media Studies Semester 4 N5,050
  Diploma in Social Media Studies Semester 3 N5,250
  Diploma in Social Media Studies Semester 2 N5,550
  Diploma in Social Media Studies Semester 1 (New Student) N5,850
S/N PROGRAM LEVEL SEMESTER FEES
  Diploma in Comparative Religion Semester 4 N5,050
  Diploma in Comparative Religion Semester 3 N5,250
  Diploma in Comparative Religion Semester 2 N5,550
  Diploma in Comparative Religion Semester 1 (New Student) N5,850
S/N PROGRAM LEVEL SEMESTER FEES
  Certificate ib Introduction to Uloom al-Qur’an Semester 1 (New Student) Partial Scholarship

 

Wannan kudin karatu da mutum zai biya bai shafi takardun karatu kamar su handout ba, idan yana bukatar ayi masa printing dinsu za’a bashi sune iya soft copy wanda yake bukatar a fitar masa zai bada N3,000.

 

Sai Tsarukan Karatun Degree Kuma Sune Kamar Haka:

S/N PROGRAM LEVEL SEMESTER FEES
1 B.Sc. Information Technology Semester 1 and 2 N15,000
2 B.Sc. Mass Communication Semester 1 N15,000
3 B.Sc. Accounting Semester 1 to 5 N15,000
4 B.Sc. Business Administration Semester 1 to 5 N15,000
5 B.Sc. Economics Semester 1 to 5 N15,000
6 B.Sc. Public Administration Semester 1 to 5 N15,000
7 B.A. General Islamic Studies Semester 1 N15,000
8 B.A. Qur’anic Science Semester 1 N15,000
9 B.A. Hadith Science Semester 1 N15,000

 

Wannan kudin karatu da mutum zai biya bai shafi takardun karatu kamar su handout ba, idan yana bukatar ayi masa printing dinsu za’a bashi sune iya soft copy wanda yake bukatar a fitar masa zai bada N5,000.

 

Za’a rufe nema daga nan zuwa rana 28th, August 2019.

 

Domin Karin bayani sai ku ziyarci shafin makarantar na internet wato WWW.IUOLEDU.NET Ko ku tuntubi lambar waya kamar haka 08161191390, 08093482211.

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Opportunity] Kuyi register taron bada horo kan kirkirar shafukan internet a Kano

[Update] Sanarwa ga wadanda suke nemi aki da Vision FM Kaduna

[Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020

CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!