[Update] Sanarwa ga wadanda suke nemi aki da Vision FM Kaduna

Home Opportunities [Update] Sanarwa ga wadanda suke nemi aki da Vision FM Kaduna
[Update] Sanarwa ga wadanda suke nemi aki da Vision FM Kaduna

[Update] Sanarwa ga wadanda suke nemi aki da Vision FM Kaduna

 

Ana sanar da ‘yan uwa wadanda suka nemi aiki da tashar Vision FM Kaduna cewa yau jumu’a da misalin karfe shida na yamma 6pm za’a rufe karbar CV da aka sanar, sannan ana sanar da wadanda ke jihar Kaduna da koda sun tura ta email to ana bukatar su kai copy dinsa zuwa gidan rediyon a yau dake No. 7, College Road, Unguwar Dosa. Idan mutum yaje sai ku tuntubi Sanusi Abubakar Zaki akan wannan lambar waya +2347030213888.

Allah ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Vacancy] Vision FM Kaduna tana neman ma’aikata

CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya

[Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020

[Vacancy] Hukumar WAEC na neman ma’aikata 2019

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!