[Vacancy] Vision FM Kaduna tana neman ma’aikata

Home Jobs [Vacancy] Vision FM Kaduna tana neman ma’aikata
[Vacancy] Vision FM Kaduna tana neman ma’aikata

[Vacancy] Vision FM Kaduna tana neman ma’aikata

 

Kamfanin Vision Media Services Limited kamfanine da yayi fice wajen hada-hadar kafafan yada labarai shine kamfanin dake mallakar tashoshin Rediyo na Vision FM Abuja, Sokoto, Katsina, Kebbi, Kano da Gombe sannan shine kamfanin dake mallakar tashar talabijin ta Farin Wata TV. Wadda zaku iya samu a Startimes (channel 178 & 470 DTV). A shekarar 2016 Vision FM Abuja ta kasance tashar Rediyo da tafi kowacce yawan masu sauraro a birnin Abuja, hakama a shekarar 2015 Farin Wata TV ta kasance tashar Hausa mafi farin jinni a Startimes.

 

A yanzu haka tuni tashar Vision FM Kaduna 92.5 ta fara gwaji inda take dab da cigaba da shirye-shiryenta babu kakkautawa kuma a yanzu hakan tana nema ma’aikata ga duk wadanda keda sha’awar yin aiki da tashar.

 

Yadda zaka nema shine:

  1. Ka tsara CV (jadawalin wabayananka dinka).

KARANTA YADDA AKE HADA CV: Me Nene CV da Yadda Ake Hadashi

  1. Sai ka kai shi zuwa Vision FM Kaduna

No. 7 College Road, Unguwar Dosa, Kaduna.

3. Sannan zaku iya turawa da CV dinku ta wannan adireshin email din sanusiabubakarzaki@gmail.com

Note: Ba sai lallai mazaunin jihar Kaduna ba, duk wanda yake da sha’awa zai iya nema.

Mun samu sanarwa daga shugaban rukunin tashoshin Vision Radio  Engineer Iliyasu Abubakar ta hannun babban jami’in dake lura da Vision FM Kaduna, Sanusi Abubakar Zaki.

Note: Ba sai lallai mazaunin jihar Kaduna ba, duk wanda yake da sha’awa zai iya nema.

Allah ya bada sa’a ya sanya a dace, in an dace a dafe.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya

[Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020

[Vacancy] Hukumar WAEC na neman ma’aikata 2019

[Vacancy] Kayi register shirin World Bank Young Professional Program (YPP)

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

16-06-2019.

Vision FM Recruitment

Vision FM Recruitment

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!