CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya

Home Opportunities CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya
CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya

CITAD ta dage taron Kano Social Influencers Summit da ta shirya

 

Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da cigaban Al’umma ta CITAD ta dage taron da ta shirya gabatarwa a ranakun 16 da 17 ga wannan watan.

Wani jami’a a cibiyar Shehu Usman Salihu ya tsegumtawa Sharfadi.com cewa an dage taron ne biyo bayan sake fadada taron da akayi fiye da yadda aka shirya a baya, inda a yanzu taron ya kara samun dimbin tagomashi, kuma ana sa ran halartar manyan jami’an gwamnatin tarayya daman a jiha.

A yanzu dai an sanya za’a gudanar da taron a ranakun 30 da 31 ga wannan watan da muke ciki, kuma har yanzu ana cigaba da yin register ga mai sha’awar shiga taron.

KARANTA WANNAN: Kayi Register: Taron Horaswa na Kano Social Influencers Summit da CITAD ta shirya

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020

[Vacancy] Hukumar WAEC na neman ma’aikata 2019

[Vacancy] Kayi register shirin World Bank Young Professional Program (YPP)

[Catering] An fara sayar da Form na makarantar koyon girki ta BDanshila dake Kano  

Allah ya bada sa’a Amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!