[Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020

Home Schools [Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020
[Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020

[Kebbi] An fara sayar da Remedial Programme Form na Federal University Birnin Kebbi 2019/2020

 

Ana sanar da dalibai cewa tuni aka fara sayar da form na Remedial Programme da FUBK School of Basic Studies (SBS) na shekarar 2019/2020 ga jerin abubuwan da ake bukata ga dalibin dake da sha’awa.

 

Sciences:

Dalibi ya zama yana da Creadit 5 a SSCE dinsa wanda suka hada da:

 1. English
 2. Mathematics
 3. Biology
 4. Chemistry
 5. Physics

 

Art, Management and Humanities.

Bsc. Economics/Accounting/Busimess Administration

A na bukatar dalibi ya zama yana da wadannan creadit din a SSCE dinsa:

 1. English
 2. Mathematics
 3. Economics
 4. Government, Geography ko History.

 

Bsc, Geography/Demography and Social Statistics.

Ana bukatar dalibi ya zama yana da wadannan creadit din a SSCE dinsa.

 1. English
 2. Mathematics
 3. Geography
 4. Government, Economics ko History.

 

Bsc. Political Science/Sociology/History

Ana bukatar dalibi ya zama yana da wadannan creadit kamar haka:

 1. English
 2. History
 3. Government
 4. Geography, Economics ko Mathematics.

 

Yadda zaka nemi form din:

 1. Ga mai sha’awa sai ya ziyarci shafin makarantar na internet wato matric.fubk.edu.ng domin yin applying
 2. Idan ka shiga site din sai ka danna wurin Generate Invoice sai ka shigar da bayananka.
 3. Zaiyi redirect dinka kaitsaye zuwa remita, sai ka dan jira’yan sakanni kadan.
 4. Sai kayi printing din remita din kamar yadda tafito hade da sunanka a jiki.
 5. Daga nan zaka iya biyan kudi a kowane banki.
 6. Bayan ka biya sai ka koma shafin makarantar matrix.fubk.edu.ng sai ka shigar da Username da password din da ka saka lokacin da kake cirar invoice.
 7. Idan ya bude sai ka shiga wurin Confirm Payment ka kammala yin registar ka.
 8. Za’a rufe sayar da form din ranar Litinin 22nd, July, 2019.
 9. Domin karin bayani za’a iya tuntubar wadannan hanyoyin 07034845355, 08086262676, 08039367364, 08038398925, sbs@fubk.edu.ng info@sbs@fubk.edu.ng

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Vacancy] Hukumar WAEC na neman ma’aikata 2019

[Vacancy] Kayi register shirin World Bank Young Professional Program (YPP)

[Catering] An fara sayar da Form na makarantar koyon girki ta BDanshila dake Kano  

[Ka Nema Yanzu] Shirin bunkasa sana’o’I na StartUp Nigeria da gwamnatin tarayya ta kaddamar

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!