[Vacancy] Kayi register shirin World Bank Young Professional Program (YPP)

Home Opportunities [Vacancy] Kayi register shirin World Bank Young Professional Program (YPP)
[Vacancy] Kayi register shirin World Bank Young Professional Program (YPP)

[Vacancy] Kayi register shirin World Bank Young Professional Program (YPP)

 

Ga wata damar ta samu shirin World Bank Group (WBG) Young Professional Program (YPP) ga matasan da suka kammala karatu.

World Bank Group tana maraba da dalibai maza da mata da suka kammala makaranta da su nemi wannan shirin domin samun guraben aiki da WBG.

 

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMA:

  1. Ya zama dan daya daga kasashen dake cikin
  2. Ya zama an haifeka/ki bayan ranar 1st ga watan October, 1987.
  3. Mai PhD, ko Master’s Degree da kuma kwarewar wajen aiki.
  4. Ya zama kana iya ji da kuma magana da yaren turanci.
  5. Kwarewar aiki ta akalla shekaru uku.

 

Ranar rufewa: 30th, June, 2019.

 

YADDA ZAKAYI APPLYING

 

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Catering] An fara sayar da Form na makarantar koyon girki ta BDanshila dake Kano  

[Ka Nema Yanzu] Shirin bunkasa sana’o’I na StartUp Nigeria da gwamnatin tarayya ta kaddamar

[Kayi Register] Karatu kyauta akan Media and Information Literacy a National Open University

[Ka Duba Yanzu] Cut of Mark da Jami’ar FUD Dutse ke nema a wannan shekara

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!