[Ka Nema Yanzu] Shirin bunkasa sana’o’I na StartUp Nigeria da gwamnatin tarayya ta kaddamar

Home Government Issues [Ka Nema Yanzu] Shirin bunkasa sana’o’I na StartUp Nigeria da gwamnatin tarayya ta kaddamar
[Ka Nema Yanzu] Shirin bunkasa sana’o’I na StartUp Nigeria da gwamnatin tarayya ta kaddamar

[Ka Nema Yanzu] Shirin bunkasa sana’o’I na StartUp Nigeria da gwamnatin tarayya ta kaddamar

 

Menene StartUp Nigeria?

Wata damace daga cikin damarmakin da gwamnatin tarayya ke samarwa kamar irinsu Npower, YouWin, Trader Moni da sauransu, an kaddamar da tsarin Npower domin bada gudummuwa ga masu fikira da tunani a bangaren sana’o’I musamman wajen zamanantar dasu su tafi da fasahar zamani, misali mai sayar da hula ko wadda take saka, dinkin jakunkuna ko rini da kira sai suzo da tunanin yadda za’a zamanantar da wannan tunanin ta hanyar fasahar zamani.

 

Ana sa ran za’a baiwa wanda yayi nasara zunzurutun kudi har Miliyan Biyu sannan sauran za’a basu Dubu Dari Bibiyu sannan saura zasu samo ribar samun horo akan yanar gizo.

 

A shekarun baya an gabatar da wannan shiri a birnin tarayya Abuja a yanzu kuma a karo na biyu an kara fadada shirin zuwa Arewa Maso Yamma, Arewa ta Tsakiya da kuma Kudu Maso Gabashin Kasarnan.

Yadda zakayi applying shine:

  1. Ka ziyarci adireshinsu watp https://www.startupnigeria.ng
  2. Sai ka danna Apply Now
  3. Sai kabi matakan a hankali ka kammala register.
  4. Sai kayi Submit bayan ka kammala.

 

Za’a rufe ranar 17th, June, 2019.

 

GA WADANDA KE JIHAR KANO:

Idan kana son shiga wannan tsarin kuma kana da matsala wajen shigar da bayanan da turanci sai ka ziyarci ofishin DI-HUB KANO bake bayan gidan gwamnatin jihar Kano kusa da hukumar zabe ta jiha Gate na gaban ma’aikata ayyuka ta musamman zaku ga an saka DI-HUB. Za’a shige musu gaba da dukkan shawarwari da bayanan yadda zasu nema, domin karin bayani sai a kira wannan lambar 08065284720.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Kayi Register] Karatu kyauta akan Media and Information Literacy a National Open University

[Ka Duba Yanzu] Cut of Mark da Jami’ar FUD Dutse ke nema a wannan shekara

[BUK] An nada Comrade Abdullahi Gulu S.A na SUG President

[Kayi Register] Taron Sallah akan Social Media da za’ayi a Kano

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!