[Catering] An fara sayar da Form na makarantar koyon girki ta BDanshila dake Kano  

Home Opportunities [Catering] An fara sayar da Form na makarantar koyon girki ta BDanshila dake Kano  
[Catering] An fara sayar da Form na makarantar koyon girki ta BDanshila dake Kano   

[Catering] An fara sayar da Form na makarantar koyon girki ta BDanshila dake Kano

Hukumar gudanarwa ta fitacciyar makarantar nan ta koyar da girke-girke dake Kano, wato Bdanshila Catering School tana sanar da jama’a cewa tuni aka fara sayar da form din shiga makarantar ga masu bukata.

Speacial Class N60,000 sau biyu a sati tsawon wata uku.

Normal Class N10,000 sau biyu a sati.

Ranakun Asabar da Lahadi 11-1pm.

Ga masu bukata sai su ziyarci harabar makarantar dake unguwar Sabuwar Gandu, Dan Junction ko a tuntubi lambar waya kamar haka 09090090061.

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Vacancy] Kayi register shirin World Bank Young Professional Program (YPP)

[Catering] An fara sayar da Form na makarantar koyon girki ta BDanshila dake Kano  

[Kayi Register] Karatu kyauta akan Media and Information Literacy a National Open University

[Vacancy] Kamfanin BUA zai fara daukar ma’aikata

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!