[Kayi Register] Karatu kyauta akan Media and Information Literacy a National Open University

Home Opportunities [Kayi Register] Karatu kyauta akan Media and Information Literacy a National Open University
[Kayi Register] Karatu kyauta akan Media and Information Literacy a National Open University

[Kayi Register] Karatu kyauta akan Media and Information Literacy a National Open University  (NOUN) hadin gwiwa da UNESCO Sun shirya darasi na musamman ta yanar gizo kan Media and Information Literacy (MIL), cikin wata sanarwa da shugaban jami’ar Farfesa Abdallah Uba Adamu ya fitar ta bayyana cewa sun samar da wannan darasi ne a kokarinsu na ganin mutane sun samu kwarewa a bangaren fasahar Media and Information, a karkashin darasin mutum zai koyi abubuwa da dama na kimiyya da fasahar zamani, za’a fara wannan darasi ne a gobe litinin za’a kuma shafe tsawon makonni shida (6 weeks).

SHIGA NA DOMIN KARANTA CIKAKKEN BAYANI AKAI

YADDA ZAKAYI APPLYING:

  1. Ka SHIGA NAN DOMIN YIN REGISTER
  2. Bayan ka shigar da bayananka zasu tura maka da code ta email dinka.
  3. Sai ka shiga ka dauka ka kara register dinka.
  4. Sannan ka kirkiri Password din da kakeso.
  5. Daga nan shikenan kayi register
  6. Sai ka cigaba da duba email dinka.
  7. Sannan daga goben zaka iya shiga domin fara darasi sai kabi ta wannan adireshin https://www.nounmooc.org/user/login 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Damar karatu kyauta akan kirkirar Application na waya daga kamfanin Google

[Cigaba] Yadda Zakayi Karatu a Turai Kyauta ta Internet

Google Sarkine: {Google Ya Kaddamar Da Sabbin Darusan Karatu A Internet Kyauta Ga Mai Bukata}

[Kayi Register] Taron Sallah akan Social Media da za’ayi a Kano

Kayi Register: Taron Horaswa na Kano Social Influencers Summit da CITAD ta shirya

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!