[Vacancy] Kamfanin BUA zai fara daukar ma’aikata

Home Jobs [Vacancy] Kamfanin BUA zai fara daukar ma’aikata
[Vacancy] Kamfanin BUA zai fara daukar ma’aikata

Kamfanin BUA Group mallakar ‘yan asalin jihar Kano kamfanine dake hada-hadar kayayyakin abinci/masarufi, kamar su Fulawa da Sukari, Taliya, Makaroni, da Shinkafa da sauransu.

A yanzu haka kamfanin ya bude shafinsa na neman ma’aikata ga masu sha’awar aiki dashi.

SHIGA NAN DOMIN DUBA CIKAKKEN BAYANI

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

Duba hotunan dake kasa:

BUA Group 2019 Recruitment in Hausa BUA Group 2019 Recruitment in Hausa

Allah Ya taimaka.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Kayi Register] Taron Sallah akan Social Media da za’ayi a Kano

[Ka Nema Yanzu] 2019 Scholarships na kasar Japan ga dalibai ‘yan Nigeria

[Vacancy] Gidauniyar Girl Effect tana neman masu fassara Eng, Hausa Fulatanci da Kanuri

[Vacancy] Shirin Kwana Casa’in yana neman sabbin jarumai, Yadda zaka nema da abubuwan da ake bukata

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!