[BUK] An nada Comrade Abdullahi Gulu S.A na SUG President

Home BUK [BUK] An nada Comrade Abdullahi Gulu S.A na SUG President
[BUK] An nada Comrade Abdullahi Gulu S.A na SUG President

[BUK] An nada Comrade Abdullahi Gulu S.A na SUG President

 

Shugaban kungiyar daliban jami’a ta kasa reshen jami’ar Bayero (SUG), Comrade Salisu Haruna Salenco ya amince da nadin matashin dan gwagwarmaya Comrade Abdullahi Gulu a matsayin mai bashi shawara na musamman akan al’amuran tsaro a tshowar jami’ar Bayero.

A wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban daliban da aka fitar a jiya jumu’a ta bayyana wannan nadin bisa can-canta da dacewa.

Muna fatan Allah ya sanya alkhairi, ya kuma bashi ikon sauke wannan nauyi da aka dora masa.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Vacancy] Kamfanin BUA zai fara daukar ma’aikata

[Kayi Register] Taron Sallah akan Social Media da za’ayi a Kano

[Ka Nema Yanzu] 2019 Scholarships na kasar Japan ga dalibai ‘yan Nigeria

[Vacancy] Gidauniyar Girl Effect tana neman masu fassara Eng, Hausa Fulatanci da Kanuri

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!