[Vacancy] Gidauniyar Girl Effect tana neman masu fassara Eng, Hausa Fulatanci da Kanuri

Home Jobs [Vacancy] Gidauniyar Girl Effect tana neman masu fassara Eng, Hausa Fulatanci da Kanuri
[Vacancy] Gidauniyar Girl Effect tana neman masu fassara Eng, Hausa Fulatanci da Kanuri

[Vacancy] Gidauniyar Girl Effect tana neman masu fassara Eng, Hausa Fulatanci da Kanuri

 

Gidauniyar Girl Effect wadda ke taimakawa ‘ya’ya mata wajen bunkasa rayuwarsu da samun kyakykyawar rayuwa mai dorewa, suna koyar da abubuwa da dama ga mata, a yanzu haka suna neman wadanda suka iya fassara turanci zuwa Hausa, Fulatanci da kuma yaren Kanuri.

 

Yadda zakayi applying.

  1. Ka hada CV dinka, da cikakken bayani da kuma takardar nema ka aika da ita ta email dinsu nigeria@girleffect.org

Ranar rufewa: za’a rufe ranar 10th ga watan June 2019.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Vacancy] Shirin Kwana Casa’in yana neman sabbin jarumai, Yadda zaka nema da abubuwan da ake bukata

[Vacancy] Hukumar UNICEF zata dauki ma’aikata a Nigeria ciki harda Kano

[Vacancy] National Hospital Abuja na neman ma’aikata

Kayi Register: Taron Horaswa na Kano Social Influencers Summit da CITAD ta shirya

Allah ya bada sa’a amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!