[Kayi Register] Taron Sallah akan Social Media da za’ayi a Kano

Home Opportunities [Kayi Register] Taron Sallah akan Social Media da za’ayi a Kano
[Kayi Register] Taron Sallah akan Social Media da za’ayi a Kano

[Kayi Register] Taron Sallah akan Social Media da za’ayi a Kano

 

Muna gayyatar ‘yan uwa zuwa wajen babban taron sallah da muka shirya wanda zai gudana a ranar lahadin bayan sallah 09th, June, 2019 za’a tattauna muhimman batutuwa da suka shafi Social Media, Blogging, YouTube da sauransu, za kuma a maida hankali kan matslaar masu kutse ta internet wato matsalar hacking musamman a shafin Facebook.

SHIGA NAN DOMIN YIN REGISTER

Note: Idan ka shiga sai ka danna wurin RSVP domin yin register.

Bayan kayi register sai ka jira cikin kankanin lokaci zamu tura maka da sakon adireshin inda za’ayi taron daga baya kuma zamu aika muku da lokaci.

Sai ka cigaba da bibiyar email dinka.

 

Mungode Allah ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Kayi Register: Taron Horaswa na Kano Social Influencers Summit da CITAD ta shirya

[Ka Nema Yanzu] 2019 Scholarships na kasar Japan ga dalibai ‘yan Nigeria

[Vacancy] Shirin Kwana Casa’in yana neman sabbin jarumai, Yadda zaka nema da abubuwan da ake bukata

[Vacancy] Gidauniyar Girl Effect tana neman masu fassara Eng, Hausa Fulatanci da Kanuri

[Vacancy] Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) na neman ma’aikata 2019/2020

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!