[Ka Nema Yanzu] 2019 Scholarships na kasar Japan ga dalibai ‘yan Nigeria

Home Scholarships [Ka Nema Yanzu] 2019 Scholarships na kasar Japan ga dalibai ‘yan Nigeria
[Ka Nema Yanzu] 2019 Scholarships na kasar Japan ga dalibai ‘yan Nigeria

[Ka Nema Yanzu] 2019 Scholarships na kasar Japan

 

Ana sanar da dalibai masu sha’awar yin karatu a kasar Japan cewa tuni kasar ta bada dama ga dalibai ‘yan Nigeria da suke son karantar bangaren kimiyya da fasaha a matakin Degree na farko ko na biyu da sauransu.

 

Za’a rufe yin applying ranar Jumu’a 14th, June, 2019.

SHIGA NAN DOMIN DUBA CIKAKKEN BAYANI AKAI DA KUMA YIN APPLYING

Dalibin dake Abuja zai iya karbar form a ofishin jakadancin Japan dake Abuja.

Duba hoton dake kasa:

Japan Scholarships to Nigerian Student 2019

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Vacancy] Gidauniyar Girl Effect tana neman masu fassara Eng, Hausa Fulatanci da Kanuri

[Vacancy] Shirin Kwana Casa’in yana neman sabbin jarumai, Yadda zaka nema da abubuwan da ake bukata

[Vacancy] Hukumar UNICEF zata dauki ma’aikata a Nigeria ciki harda Kano

[Vacancy] National Hospital Abuja na neman ma’aikata

Allah ya bada sa’a Amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!