[Vacancy] Shirin Kwana Casa’in yana neman sabbin jarumai, Yadda zaka nema da abubuwan da ake bukata

Home Jobs [Vacancy] Shirin Kwana Casa’in yana neman sabbin jarumai, Yadda zaka nema da abubuwan da ake bukata
[Vacancy] Shirin Kwana Casa’in yana neman sabbin jarumai, Yadda zaka nema da abubuwan da ake bukata

[Vacancy] Shirin Kwana Casa’in yana neman sabbin jarumai, Yadda zaka nema da abubuwan da ake bukata

 

MENENE KWANA CASA’IN?

Shirin wasan kwaikwayone mai nisan zango da tashar Arewa24 ta fara gabatarwa a kwanakin baya, wanda yake duba kan al’amuran zamntakewa da Siyasar kasar nan.

Wasan ya dauki hankalin masu kallonshi sosai inda da dama jama’a ke kallon film din tamkar ya kwaikwayi wasu ‘yan siyasa ne, sai dai mashirya shirin sun musa wannan zargin inda sukace duk wani abu da aka gani yayi kama da wani to ba dashi suke ba, hassalima ARASHI ne kawai.

 

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA MAI SHA’AWAR SHIGA:

 1. Ya kasance mutum yana jin harshen Hausa.
 2. Ya zama kana da isash-shen lokaci wajen daukar shiri da gwaji.
 3. Ya zama kana damar yin tafiye-tafiye
 4. Ya zama baka da tarihin aikata laifi a baya.

 

YADDA ZAKAYI APPLYING SHINE:

 1. Zaka aika da sakon abubuwa kamar haka:
  1. Hoto
  2. Cikakken suna
  3. Shekaru
  4. Cikakken Adireshi
 2. Zuwa ga wannan adireshin emel din info@arewa24.com

 

Note: Sabbin Jarumai da masu kwarewa zasu iya shiga wannan tantancewa.

 

Ranar Tantancewa: Asabar 9 da Alhamis 13 ga watan Yuni mai kamawa.

 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Vacancy] Hukumar UNICEF zata dauki ma’aikata a Nigeria ciki harda Kano

[Vacancy] National Hospital Abuja na neman ma’aikata

Kayi Register: Taron Horaswa na Kano Social Influencers Summit da CITAD ta shirya

[Vacancy] Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) na neman ma’aikata 2019/2020

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!