[Vacancy] National Hospital Abuja na neman ma’aikata

Home Jobs [Vacancy] National Hospital Abuja na neman ma’aikata
[Vacancy] National Hospital Abuja na neman ma’aikata

[Vacancy] National Hospital Abuja na neman ma’aikata

 

Babban asibitin kasa dake birnin tarayya Abuja ya shirya tsaf, domin dibar sabbin ma’aikata a asibitin.

Bangarorin fa ake bukatar ma’aikatan sun hada da:

 • Department of Psychiatry
 • Department of Family Medicine
 • Department of Paediatrics
 • Department of Chemical Pathology
 • Department of Histopathology
 • Department of Microbiology
 • Department of Anaesthesia
 • Department of General Surgery
 • Department of Oncology ko Radi0theraphy
 • Department of Radiology
 • Department of Nuclear Medicine
 • Department of Internal Medicine
 • Department of Haematology.
 • Department of Orthoparedics
 • Department of Obstetrics & gynaecology
 • Department of Obthalamology
 • Department of Ear, Nose and Throat
 • Department of dental and Maxillofacial

 

Abubuwan da ake bukata ga mai sha’awa:

 • MBBS Certificate
 • NYSC Discharge ko Exemption Certificate.
 • Certificate of Registration ko Practicin Licence of the Medical and Dental Council of Nigeria.

 

Ranar rufe nema: 9th, July, 2019.

 

Yadda zakayi applying:

 1. Zaka hada CV dinka da kuma Photocopy din sauran takardunka ka kai ofishin Medical Director na babban asibitin kasa dake:

Plot 132 Central District (PhaseII),

P.M.B. 425, Garki,

Abuja.

 

Za’a fitar da sunayen wadanda suka dace daga baya sannan su kadaine za’a gayyata zuwa tantancewa.

 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Kayi Register: Taron Horaswa na Kano Social Influencers Summit da CITAD ta shirya

[Vacancy] Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) na neman ma’aikata 2019/2020

Damar karatu kyauta akan kirkirar Application na waya daga kamfanin Google

An Fara Sayar da Form na Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School Professional Courses

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!