Kayi Register: Taron Startup Nigeria da za’ayi gobe a Kano, Inda rabo zaka iya lashe miliyan biyu a wurin

Home Opportunities Kayi Register: Taron Startup Nigeria da za’ayi gobe a Kano, Inda rabo zaka iya lashe miliyan biyu a wurin
Kayi Register: Taron Startup Nigeria da za’ayi gobe a Kano, Inda rabo zaka iya lashe miliyan biyu a wurin

Startup Nigeria taro ne na musamman da aka shirya shi a sassa daban-daban na kasar nan, domin tattauna batutuwan da suka shafi noma, tattalin arziki, zirga-zirga da sauran bangarori domin al’umma masu tasowa.

Daga cikin jihohin da za’ayi wannan taro sun hada da Kano, Jigawa, Katsina, Sokoto, Zamfara, Kebbi.

Za’a tattauna batutuwa da dama, kuma ana sa ran samun nasarar lashe zunzurutun kudi har Miliyan Biyu.

A nan Kano za’ayi wannan taron gobe Laraba 29-05-2019 da misalin karfe 10:00 na safe zuwa 12:00 na rana.

Wurin Taro: Di-Hub 45b Lamido Crescent Nassarawa GRA Kano Nigeria.

Yadda Zakayi Applying:

Shiga nan domin yin applying 

Allah ya bada sa’a amin.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!