[Vacancy] Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) na neman ma’aikata 2019/2020

Home Opportunities [Vacancy] Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) na neman ma’aikata 2019/2020
[Vacancy] Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) na neman ma’aikata 2019/2020

[Vacancy] Kungiyar kasashe masu arzikin man (OPEC) fetur na neman ma’aikata 2019/2020

 

Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur wato Organization of the Petreleum Exporting Countries (OPEC) ta sanar da cewa ga duk mai sha’awar aiki da ita to sai ya hanzarta domin kuwa ta bude shafinta na neman ma’aikata.

 

Abubuwan da ake bukata daga mai sha’awar nema sune:

  1. Wanda yake da daya daga wadannan matakan OND, HND, NCE, da B.Sc.
  2. Wanda yake da ilimi game da Computer.
  3. Wanda yake da 5 Creadit a WAEC ko NECO.
  4. Kada mutum ya haura shekaru 35.

 

Yadda zakayi applying shine:

  1. Akwai form din da zaka karba daga wajen gwamnatin garin ku,

Shiga nan domin duba wurin da zakaje ka karba a garinku.

  1. Ko ka shiga nan ka sauke form din akan wayarka (MSWord)
  1. Ko ka shiga ta nan kayi Applying

 

Allah ya bada sa’a Amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Damar karatu kyauta akan kirkirar Application na waya daga kamfanin Google

Makarantar NDA ta karyata rahotonnin da ake yadawa game da jarrabawar shiga makaranta

Za’a fara koyar da darasin aikin jarida a jami’ar Dan Fodio

An Fara Sayar da Form na Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School Professional Courses

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!