Za’a fara koyar da darasin aikin jarida a jami’ar Dan Fodio

Home UDUS Za’a fara koyar da darasin aikin jarida a jami’ar Dan Fodio
Za’a fara koyar da darasin aikin jarida a jami’ar Dan Fodio

Za’a fara koyar da darasin aikin jarida a jami’ar Dan Fodio

 

Jami’ar Usman Dan Fodio dake Sokoto, ta shiya tsaf domin fara gabatar da darasin aikin jarida wato Mass Communication a turance.

Sashen wanda aka sanyashi karkashin Faculty of Arts and Islamic Studies.

Ana sa ran gobe Laraba hukumar dake kula da jami’o’I ta kasa zata baiwa jami’ar Dan Fodio din takardar shaidar fara wannan darasi.

 

Duba hotunan dake kasa:

RUBUTUKA MASU ALAKA:

An Fara Sayar da Form na Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School Professional Courses

Masu Bukatar Hostel a Umaru Musa ‘Yar’adua University (UMYU)

[Jamb] Abinda Yasa Bamu Saki Sakamakon Dalibai ba -Jamb

[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin UBA 2019

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!