Makarantar NDA ta karyata rahotonnin da ake yadawa game da jarrabawar shiga makaranta

Home News Makarantar NDA ta karyata rahotonnin da ake yadawa game da jarrabawar shiga makaranta
Makarantar NDA ta karyata rahotonnin da ake yadawa game da jarrabawar shiga makaranta

Makarantar NDA ta karyata rahotonnin da ake yadawa game da jarrabawar shiga makaranta

 

Nigerian Defence Academy ta karyata labaran da suke ta yawo a yanar gizo na ranar da za’a gudanar da jarrabawar shiga makarantar.

Makarantar ta karyata wannan labarin, tare da kiran jama’a suyi watsi da ita, zasu sanar da ranar jarrabawa idan sun shirya.

 

Meyasa NDA basu saka ranar da za’a gudanar da screening ba?

Rashin sakin sakamakon jarrabawar Jamb akan lokaci shine ya janyo wajen yin jarrabawar da tantancewar NDA ga daliban dake neman shiga makarantar, yanzu an saki sakamakon jamb don haka ko wane lokaci zasu iya sanar da ranar.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

An Fara Sayar da Form na Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School Professional Courses

Za’a fara koyar da darasin aikin jarida a jami’ar Dan Fodio

Masu Bukatar Hostel a Umaru Musa ‘Yar’adua University (UMYU)

[Ka Nema Yanzu] Gobe Za’a Fara Siyar da Form na Makarantar Health Technology Kano, Abubuwan da Ake Bukata Dalibi Ya Tanada

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

22-05-2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!