Masu Bukatar Hostel a Umaru Musa ‘Yar’adua University (UMYU)

Home Universities Masu Bukatar Hostel a Umaru Musa ‘Yar’adua University (UMYU)
Masu Bukatar Hostel a Umaru Musa ‘Yar’adua University (UMYU)

Masu Bukatar Hostel a Umaru Musa ‘Yar’adua University (UMYU)

 

Jami’ar Umaru Musa ‘Yar’adua dake Katsina tana sanar da daliban jami’ar tsofaffi da sababbi cewa ga duk mai bukatar masauki a jami’ar wato hostel to ya hanzarta ya nema.

 

Yadda zaka nemi masauki a UMYUK:

  1. Ka shiga shafin makarantar umyu.edu.ng
  2. Sai ka shiga Student Portal.
  3. Ka shigar da username da password
  4. Sai ka shiga Reserving for hostel kabi matakan har zuwa inda zaka biya kudi wato payment.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Jamb] Abinda Yasa Bamu Saki Sakamakon Dalibai ba -Jamb

[Jamb] Abinda Yakamata Mu Sani Bayan Rubuta JAMB 001 -Asof

[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin Fidelity PLC 2019

[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin UBA 2019

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

21-05-2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!