An Fara Sayar da Form na Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School Professional Courses

Home BUK An Fara Sayar da Form na Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School Professional Courses
An Fara Sayar da Form na Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School Professional Courses

An Fara Sayar da Form na Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School Professional Courses

 

Bayero University Kano (BUK) Dangote Business School (DBS) yanzu haka sun fara sayar da form na darusan shiga ga masu bukata.

 

Darusan da DBS keyi sun hada da:

  1. Cyber Security
  2. Digital Marketing
  3. E- commerce
  4. Entrepreneurship development and change management.
  5. Agribusiness
  6. Export & Import
  7. Project Management
  8. Project Monitoring and Evaluation.

 

Kudin makaranta:

  • N55,000 (Professional Certificate).
  • N75,000 (Advanced Professional Certificate).

 

Ranaku karatu:

Ranakun 28-30th, June & 5 – 7th July, 2019.

 

Wurin karatu:

Dangote Business School Auditorium, dake sabuwar jami’ar Bayero.

 

Yadda zakayi applying:

Ga wanda ke bukatar shiga wannan darusa zai biya kudinsa ta wannan account din:

Sunan Account: Dangote Business School

Lambar Account: 4010993722

Sunan Banki: Fidelity Bank

Zaka iya shiga ta wannan adireshin nasu na internet http://www.buk.edu.ng/dbs/cpd-registration (akwai ragin kashi goma cikin dari ga wadanda sukayi register da wuri).

 

Domin karin bayani sai a tuntubi lambobin waya kamar haka: 08130400500, 08033758358, 0808987771.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Masu Bukatar Hostel a Umaru Musa ‘Yar’adua University (UMYU)

[Jamb] Abinda Yakamata Mu Sani Bayan Rubuta JAMB 001 -Asof

[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin Fidelity PLC 2019

[Ka Nema Yanzu] Gobe Za’a Fara Siyar da Form na Makarantar Health Technology Kano, Abubuwan da Ake Bukata Dalibi Ya Tanada

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

21-05-2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!