[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin UBA 2019

Home Jobs [Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin UBA 2019
[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin UBA 2019

[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin UBA 2019

Bankin UBA daya ne daga cikin manyan bankunan yana da manyan ofisoshi a biranen London, Paris da New York a Africa yana kasashe sama da 19 a Nigeria akwai mutane sama da miliyan 11 da suke amfani bankin.

Kana zaune baka samu aikin yi ba?

Kana jiran samun dama domin jarraba sa’arka wajen neman aikinyi?

Bankin UBA ya shirya domin diban ma’aikata a dukkan sassan Nigeria, don haka kada ka bari a barka a baya maza kan hanzarta ka nema.

Shiga nan domin duba cikakken bayanin

Shiga nan domin yin applying

Allah ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Nema Yanzu] Gobe Za’a Fara Siyar da Form na Makarantar Health Technology Kano, Abubuwan da Ake Bukata Dalibi Ya Tanada

[Jamb] An Kammala Jarrabawar Jamb Ko Ina Sakamakon Ya Makale?

Kungiyar Daliban Arewa ASOF Tayi Sabon Shugaban ta Reshen Jihar Yobe da Borno

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!