[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin Fidelity PLC 2019

Home Jobs [Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin Fidelity PLC 2019
[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin Fidelity PLC 2019

[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin Fidelity PLC 2019

 

A shekarar 1988 bankin ya fara aiki da sunan Fidelity Union Bank Limited ya cigaba da habaka, a shekarar 1999 ya koma cikakken bankin ‘yan kasuwa ya kuma canja suna zuwa Fidelity Bank a shekarar 2001 ya kara samun izni daga hukumomi inda ya kara fadada ayyukansa.

 

A yanzu haka bankin ya sanar da duk masu sha’awar aiki dashi cewa ya fara diban ma’aikata.

 

Abubuwan da ake bukata ga wanda yake son aiki dasu:

  1. Kada mutum ya haura shekara 26.
  2. Degree First and Second Class, ko HND Upper Creadit.
  3. Wanda ya kammala bautar kasa NYSC

Shiga nan domin yin applying.

 

Allah ya bada sa’a amin.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Job] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin UBA 2019

[Ka Duba Yanzu] Time Table din NECO da WAEC ta 2019

[Vacancy] Yadda Zaka Nemi Aiki a NNPC 2019/2020

[Kayi Register Yanzu] Bankin First Bank Zai Bada Horo Ga Daliban Da Suka Kammala Jami’a

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!