[Ka Nema Yanzu] Gobe Za’a Fara Siyar da Form na Makarantar Health Technology Kano, Abubuwan da Ake Bukata Dalibi Ya Tanada

Home Admission [Ka Nema Yanzu] Gobe Za’a Fara Siyar da Form na Makarantar Health Technology Kano, Abubuwan da Ake Bukata Dalibi Ya Tanada
[Ka Nema Yanzu] Gobe Za’a Fara Siyar da Form na Makarantar Health Technology Kano, Abubuwan da Ake Bukata Dalibi Ya Tanada

[Ka Nema Yanzu] Gobe Za’a Fara Siyar da Form na Makarantar Health Technology Kano, Abubuwan da Ake Bukata Dalibi Ya Tanada

 

Makarantar School of Health Technology Kano zata fara sayar da Form din neman shiga makarantar a gobe Litinin 29-04-2019 abubuwan da ake bukata ga dalibi/dalibar dake da sha’awar nema sune:

  • Takardar shaidar zama dan karamar hukuma
  • Takardar shaidar kammala makarantar Firamare
  • Takardar shaidar kammala makarantar Sakandire
  • Sakamakon jarrabawar NECO, ko WAEC mai kunshe da darusa biyar da suka hada da Mathematics, English, Physics, Chemistry, da

Yadda Zaka Samu Form din:

  1. Da sanyin safiya zaka hanzarta tafiya sakatariyar karamar hukumarka domin bin layin siyan form din.
  2. Jami’an makarantar zasu zo kowace sakatariyar karamar hukuma a goben.

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Ka Nema Yanzu] Kamfanin Venz Concepts Yana Neman Ma’aikata Albashi daga N30,000

[Jamb] An Kammala Jarrabawar Jamb Ko Ina Sakamakon Ya Makale?

Miftahu Panda Dalibin Sakandire dake Tallafawa Dalibai a Kano

Dalibi Dan Asalin Jihar Bauchi Yaci Gasar ilimin Lissafi a Kasar Thailand 

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!