Zuwa ga daliban jihar Yobe da basu samu Scholarship dinsu ba

Home Scholarships Zuwa ga daliban jihar Yobe da basu samu Scholarship dinsu ba
Zuwa ga daliban jihar Yobe da basu samu Scholarship dinsu ba

Zuwa ga daliban jihar Yobe da basu samu Scholarship dinsu ba

 

Tun kwanakin Baya Da’aka Biya Tallafin Karatu/Schorlaship ga yan Asalin Jihar Yobe Dasuke karatu a Duk Fadin Nigeria, Wasu Daga Cikin Daliban An bukaci Su Gyara Account Number Dinsu ko kuma BVN Wanda Suka Shigar ba Dai-Dai ba, Wannan Dalilin ne Yasa a Wancan Lokacin Basu Samu Tallafin Karatun ba, inda a Kwanakin Baya Akayi Alkawarin Cewa Za’a Basu Tallafin Kamar Yanda Aka Bawa Sauran Daliban.

 

Kungiyar Asof. Tayi Tasamun Korafi Daga Daliban Yan Asalin Jihar Yobe, inda Suka Nemi kungiyar da ta Bibiyi Al’amarin,

 

Daliban Da sukayi ta Bibiyar Asof. Sun Hadar da Daliban Dasuke karatu a Jami’ar BUK, FUD, KSUT Wudil, Da Kwalejin ilimi ta jihar Yoben Wacce take Gashuwa DSS.

 

Alhamdulillah Bayan Dogon Lokaci Asof. Tana Bibiyar Al’amarin a Yanzu Ankara Samun Tabbacin Cewa insha Allah, Hukumar Bayar da Tallafin karatu ta Jihar Zata bawa Daliban da Basu Samu Tallafin ba.

 

Kungiyar Asof. Tayi iyakar Kokarin ta kuma tana kanyi kan ganin Cewar Daliban Sun Samu Tallafin.

 

Muna Fatan Gwamnatin Jihar Zata yi Kokarin Basu Tallafin Akan Lokaci.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

Miftahu Panda Dalibin Sakandire dake Tallafawa Dalibai a Kano

Dalibi Dan Asalin Jihar Bauchi Yaci Gasar ilimin Lissafi a Kasar Thailand 

Kungiyar Daliban Arewa ASOF Tayi Sabon Shugaban ta Reshen Jihar Yobe da Borno

[Yabawa] Jami’ar Ibadan Zata Karrama Alh. Garba Baban Ladi

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Leave a Reply

Your email address will not be published.

error: Content is protected !!